Jump to content

Muhammad Ahmad (Dan siyasan najeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Ahmad (Dan siyasan najeriya)
Rayuwa
Mutuwa 2021
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Muhammad Ahmad (Ya rasu 29 ga watan Yuni 2021) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress. Ya wakilci Shinkafi a [[Zamfara State House of Assembly|Majalisar Dokokin Jihar Zamfara].

Dalilin Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An kashe Ahmad ne a wani harin ‘yan bindiga da suka kai kan hanyar Sheme zuwa Funtua a watan Yunin 2021.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Zamfara lawmaker killed after welcoming Governor Matawalle to APC". The Guardian. Retrieved 30 December 2021.