Muhammad Ali Khan Bhutto
Appearance
Muhammad Ali Khan Bhutto | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Garhi Khuda Bakhsh (en) , 5 ga Yuni, 1966 (58 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Pakistan Peoples Party (en) |
Muhammad Ali Khan Bhutto ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba na Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a ranar 5 ga watan Yunin 1966 a Garhi Khuda Bakhsh .[1]
Ya karanta Bachelors of Arts a Jami'ar Shah Abdul Latif .[1]
Harkokin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓe shi a Majalisar lardin Sindh a matsayin ɗan takarar jam'iyyar Pakistan Peoples Party daga Mazaɓar PS-37 LARKANA-III a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Archived from the original on 15 January 2018. Retrieved 15 January 2018.
- ↑ "2013 Sindh Assembly election result" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 28 January 2018. Retrieved 28 January 2018.
- ↑ Newspaper, the (14 May 2013). "Sindh Assembly seats". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
- ↑ "List of winners of Sindh Assembly seats". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 16 March 2018.