User:Muhammad Inuwa Muhammad
Appearance
(an turo daga Muhammad Inuwa Muhammad)
Barkanku da warhaka, sunana Muhammad Inuwa Muhammad ɗalibi mai karanta harshen larabci a jami'ar Bayero Kano, ɗan asalin ƙaramar hukumar Dala jihar Kano Najeriya, zanyi ƙoƙarin amfani da wannan shafi wajen bunƙasa harshen Hausa a duniya ta hanyar samarda muhimman bayanai sahihai ga al'ummar wanna duniya.