Tattaunawar user:Muhammad Inuwa Muhammad
Barka da zuwa a Hausa Wikipedia, Muhammad Inuwa Muhammad! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyaranta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. –Ammarpad (talk) 06:31, 10 ga Maris, 2019 (UTC)
Hausa Wikimedians User Group
[gyara masomin]Barka da aiki Muhammad Inuwa Muhammad, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 12:21, 24 ga Faburairu, 2019 (UTC)