Muhammad Kisoki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Kisoki
Rayuwa
Sana'a

Muhammad Abdullahi wanda akafi sani da Kisoki, na daya daga cikin sarakunan kano daga shekara ta 1509 zuwa shekara 1565.Yayi shekara 56 a kan mulki daya daga cikin mafi tsawo a lokacin rumfawa[1]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

kisoki danda ga sarki abdullahi dan rumfa lamis. kisoki yayi zamani a lokacin kakanhi inda ya kasance a kotun sa yana dan karami.yanaayin kwarjininshi tun yara karami hakan yasa mutane suke cewa wata rana tabbas zai gaji mahaifinshi,ya rike masaurartar kano

Ahalinsa da kuma rayuwar aurenshi[gyara sashe | gyara masomin]

ansamu magabata sun tabbar da yaranshi guda biyu,suma sunyi sarauta da yakubu dan dan tunus da kuma wna biyu wanda akema ikirari da muhammadu zaki

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Lange, Dierk (2009). "An Assyrian Successor State in West Africa. The Ancestral Kings of Kebbi as Ancient Near Eastern Rulers". Anthropos. 104 (2): 359–382. doi:10.5771/0257-9774-2009-2-359. ISSN 0257-9774. JSTOR 40467180.