Jump to content

Muhammad Mana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammad Mana

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi ranar 7 ga watan Oktoba a shekara ta 1950.

Ya halarci makarantar Government College Keffi.[1]

Ya samu shaidar diplomar sa daga a bangaren kimiyar man fetur daga US Army Quatermaaster hi snadan a a 1976-1987, ya samu shaidar diploma a bangaren Public Administration daga Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya. [2]

Siyasa da Aikin Soja

[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin da yake gwamnan soja a jahar Filatu a 1994, Mana ya dauki mataki na yin sulhu da magance matsalar rikicin yare da addinai a Jos, Mana yayui ritaya a watan Yuli 1999 lokacin Shugaban kasa Olesegun Obasanjo ya kari dukkan manyan sojoji.

Ya zama sanata a shekarata 2007, an nada shi shugaban kwamiti kula da wuta, kuma ya zama mataimakin shugaba a majlissar Dattawa ta kasa. [3]

  1. "Whitepaper on the Report of the Commission of Inquiry into the riots of 12th April, 1994 in Jos Metropolis". Point Blank News. September 2004. Archived from the original on 26 November 2010. Retrieved 2 May 2010. "1994, 2001 Jos riots: 2 police chiefs indicted". Daily Champion. 19 February 2010. Retrieved 2 May 2010.[dead link]
  2. "1994, 2001 Jos riots: 2 police chiefs indicted". Daily Champion. 19 February 2010. Retrieved 2 May 2010.[dead link
  3. Achilleus Chud-Uchegbu (10 February 2010). "Jos - Once Upon a Peaceful Town". Daily Champion. Archived from the original on 20 August 2010. Retrieved 2 May 2010