Muhammad Nadanko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rubutun tsutsaMuhammad Nadanko mawaki Kuma jarumi a fannin wasan barkwanci , shine yayi[1] fitacciyar wakar Nan Mai suna "Baba ya saki anti amarya" wakar "shinkafa da Miya".[2]. Dan kasar nijar ne Kuma jarumi a TikTok na barkwanci

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Nadanko jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta fannin wasannin barkwanci (comedy) , Yana da mata da yaro guda daya. Mawaki ne Wanda wakar sa ta fara shiga ko ina a sassan nijeriya musamman wakar da yayi Mai suna"shinkafa da Miya baba ya saki anti amarya".

Rasuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Nadanko ya rasu sanadiyyar hadarin mota a hanyar sa ta dawowa nijeriya daga nijar [3] yayi hadarin a hanyar Kano daga nijar dashi da yar uwar sa da yaron sa Amma yaron be rasu ba ya sami karaya.

Wakokin sa sun haɗa da;

  • Baba ze dada aure(baba ya saki anti amarya)
  • haka Akai damu
  • Likitocin nijar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://m.youtube.com/watch?v=_f27oLXdMOo
  2. https://www.google.com/search?&q=muhammad%20nadanko#fpstate=ive&vld=cid:574a596f,vid:50DIKk_30fM
  3. https://www.arewanewseye.com/innanillahi-wainna-alihir-raju-un-rasuwar-mawaki-mahmud-nadanko-ta-girgiza-ali-nuhu/