Muhammed Abdul Salam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammed Abdul Salam an haife shi a shekarar 1929 a ƙasar Morocco.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zurfafa iliminsa a fannin aikin jarida a ƙasar Paris, yayi aikin shirya shirye-shirye a gidan rediyo da telebijin a ƙasar Paris daga shekarar 1955-64, da gidan rediyon ƙasar Morocco a tsakanin 1964-65, mai daukan shiri a gidan telebijin na Morocco a tsakanin 1967-70, darektan shirye-shirye a gidan telebijin na Morocco a shekarar 1971, ya kasance kuma memba na kungiyar ma rubuta ƙasar Morocco wato (Moroccan Writer's Union).[1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)