Jump to content

Muhammed Sanni Abdulkadir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mohammed Sanni Abdulkadir malamin makaranta ne kuma shine shugaban makarantar Kogi State Univeristy na hudu. Gwamnan Jihar Kogi ne ya nada sa gwamnan jihar.