Mulhidanci
![]() | |
---|---|
world view (en) ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
irreligion (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | atheism |
Depicted by (en) ![]() |
atheist (en) ![]() |
Has characteristic (en) ![]() |
unbelief (en) ![]() |
Hannun riga da |
theism (en) ![]() |
Gudanarwan |
atheist (en) ![]() |
Mulhidanci daya Mulhidi jam'i Mulhidai, asalin kalmar daga harshen Larabci ta samo asali daga الالحاد، ma'ana kauracewa daga yin imani da abun bauta ko mahalicci da yin bara'a ga addinai. Mutumin da ya kauracewa addinai ko imani da wani abin bauta (wanda ake gani da wanda ba'a gani) ana kiransa da mulhidi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Religious Composition by Country, 2010-2050". Pew Research Center's Religion & Public Life Project (in Turanci). April 2, 2015. Retrieved April 27, 2020.