Murja Baba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Murja Baba shahararriyar mawakiya ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, fitacciyar jaruma Kuma sananna a bangaren wakokin na Hausa, tayi Wakoki da dama a masana antar.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://highlifeng.com/hausa/tag/murja-baba/
  2. https://music.apple.com/ng/artist/murja-baba/1620582457