Murja Ibrahim
Appearance
Murja Ibrahim (kunya) jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato ba ta Dade a masana'antar, tana hawa Wakokin soyayyah na rawa, Amma anfi sanin ta a manahajar TikTok inda take wasan barkwanci da ban dariya.[1]
Takaitaccen Tarihin Ta
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan ta shine murja Ibrahim[2], Amma anfi sanin ta da murja kunya.an haife ta a ranar 12 ga watan Janairu a shakarar 1990 a cikin jihar kano. Ta gamu da ibtila'I a wajen Taron bikin ranar zagayowar haihuwan ta, inda Yan sanda suka kamata a otel din Tahir a ranar 29 ga watan Janairu 2023 aka kaita gidan gyaran Hali,[3] bayan an mata hukunci ta sami fitowa ta cigaba da harkokin ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.haskenews.com.ng/2021/09/jaruma-murjah-ibrahim.html?m=1
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
- ↑ https://www.thefamousnaija.com/2023/01/murja-ibrahim-kunya-biography-age.html?m=1