Jump to content

Musa Garba Maitafsir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Musa Garba Maitafsir farfesa ne kuma malami a jami'ar Usmanu Danfodio dake birnin sakkwato,yayi karatun shi na ilimi a sakkwato inda ya taka makamai daban daban a cikin jami'ar.A shekara ta 2019,shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farfesa Musa Garba Maitafsir darakta a cibiyar malamai ta kasa dake jahar Kaduna.A taron,M.G Maitafsir ya tabbatar da cewa cibiyar malamai ta kasa ta dade tana samar da nagartattun malamai a cikin kasar najeriya.

Maitafsir,wanda aka gabatar ma daraktan makaranta Dakta Hafsat Lawal Kontogora,an kaddamar da bude taro na kwana uku da akayi inda za'a samar da nagartattun kayan aiki da kuma kula na ranakun karshen mako.