Néji Jalloul
Appearance
|
| |||
6 ga Faburairu, 2015 - 30 ga Afirilu, 2017 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Bekalta (en) | ||
| ƙasa | Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
École du Louvre (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Masanin tarihi da ɗan siyasa | ||
| Employers |
Tunis University (en) | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Call for Tunisia (en) | ||

Néji Jalloul ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki a matsayin Ministan Ilimi a majalisar ministocin Firayim Minista Habib Essid kuma ya ci gaba da aiki a wannan matsayin a majalisar minista ta Firayim Minista Youssef Chahed .
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarata 2019, ya kasance dan takara a zaben shugaban kasar Tunisia na shekarar 2019 .