Néziha Labidi
Appearance
|
| |||
27 ga Augusta, 2016 - 27 ga Faburairu, 2020 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 20 century | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Destourian Initiative (en) | ||
Neziha Labidi ‘yar siyasar Tunusiya ce. Ta yi aiki kuma a matsayin Ministan Mata, Iyali da Yara a majalisar firaminista Youssef Chahed .
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kammala karatu a Jami'ar Paris 1 Pantheon-Sorbonne a 1979.