Nabayi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Nabayi wani kauye ne mai da dadden tarihi, tun lokacin Yakubu Bauchi, kuma ƙauyen mai zaman kansa da ke a yankin gabas maso kudu a san-sanin Darazo da karamar hukumar misau.

Nabayi gari ne mai zaman kansa a ƙarƙashin karamar hukumar Ganjuwa , wanda hakimin nabayi Muhammad Bose ke sarautar da garin a kar kashin Masarautar Bauchi.

Gari[gyara sashe | gyara masomin]

Nabayi garice akar kashin ƙaramar hukumar Ganjuwa Jihar Bauchi. [1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]