Muhammad Bose

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammad Bose (An haife shine ranar 15 ga watan zul hijja a Shekara ta alif 1934) a garin Nabayi kar kashin ƙaramar hukumar Ganjuwa, Jihar Bauchi. Sunan Muhammad (Bose) a kalmar fullanci ce wato dan fari. Yana da yara sama da talatin Maza da Mata, da matan da ya aura guda hudu, Biyu daga cikin dangi, daya Yar sarkin Dass a jihar Bauchi daya daga garin Gombe tsohu war yanki daga cikin Bauchi, (ba a samu bayanin yadda ya auri matan sa. Ƴaƴayen sa manya kadan daga ciki akwai Idris Muhammad Bose, Lami Bose, Adamu Bose, Nafisa Bose, Mahamud Bose, Aminu Bose, Raliya Bose, Malliya Bose, Hadiza Bose, Asma'u Bose waɗanda aka fi sani [1]

Labarin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Bose Nabayi ya kasance daya daga cikin wayayyun mutane a cikin Fulani garin Ganjuwa na farko. Yayi duk rayuwarsa ne a ƙasar Najeriya. Ana kuma masa laƙabi da Bose.

A matsayinsa na a gwan natin garin Bauchi. Ya kuma riƙe muƙamin mai girma shekara ta dubu biyu, wato Commissioner, Bauchi State Civil Service Commission. Muhammad Bose Nabayi, ya fito ne daga ƙabilar fulani.[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nijeriya and Niger.p.46