Mahamud Bose

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mahamud Muhammad Bose shi dane a wajen Muhammad Bose Nabayi nan garin Bauchi anan kasar Nigeria.

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Mahmud yayi karatun sane agarin bauchi sai ya karisa babban mako ma a kasar malesiya. [1]