Nacho Monreal
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Ignacio Monreal Eraso | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Pamplona (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
fullback (en) centre-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.8 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nacho Monreal (An haife shi ranar 26 ga watan Fabrairu, shekarar 1986) ya kasance tsohon Ɗan wasan ƙasar Sifaniya Ɗan wasan baya ne na gefen hagu ko kuma Ɗan baya na tsakiya.[1] Ya fara buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Osasuna inda yayi wasanni da yawa. Yaje kungiyar a shekara ta 2005 inda ya buga wasanni 144 a ƙungiyar inda ya shafe shekaru biyar a gasar ta Laliga.[2][3]


A shekarar 2011 ya kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Malaga sannan kuma bayan shekaru biyu kuma kungiyar kwallon kafa Arsenal inda ya lashe gasar FA cup guda ukku inda ya buga wasanni 251 a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal.[4] Ya karar da rayuwar kwallon kafar tashi a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real sociedad a shekarar alif 2019-2020 inda har ya samu nasarar lashe Copa Del Ray.[5]
A fannin ƙasa kuma, ya wakilci ƙasar tashi ta haihuwa wato ƙasar Sifaniya daga shekarar 2009 zuwa shekara ta 2018. Inda ya wakilci Ƙasar a gasar Confederation cup wanda aka buga a shekarar 2013 da kuma gasar cin kofin duniya wanda aka buga a shekarar 2018.
Salon Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]

Tun lokacin da aka kammala cinikin dan wasan inda suka kulla yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal,[6] Babban mai horaswa na kungiyar dan asalin kasar Faransa wato Arsene Wenger yana cewa Monreal din dan wasa ne mai hikima kuma mai da ke jagorantar wasa.[7][8] Kocin ya kara da cewa ba ko wane dan wasa ne zai zamo kamar dan wasan ba saboda dan wasan yana da tarewa, saboda zai iya tare dan gaba cikin hikima da basira.[9] [10]Sannan kuma yana da hikimar kai farmaki sosai kuma hagun dan wasan tana da kyau kuma da amfani. Kuma dan wasan yana iya buga wasa acikin jerin mutum hudu kuma yana buga gaba a wasu lokuta da dama. Dan wasan ya iya hado kwallo cikin lsyi ns 18 kuma yana da karfi a saman iska.[11][12][13]
Kididdigar Rayuwar Kwallo
[gyara sashe | gyara masomin]Kungiyoyi
| Club | Season | League | National Cup | League Cup | Continental | Other | Total | |||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
| Osasuna B | 2004–05 | Segunda División B | 1 | 0 | 0 | 0 | — | — | — | 1 | 0 | |||
| 2005–06 | 35 | 3 | 0 | 0 | — | — | — | 35 | 3 | |||||
| Total | 36 | 3 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | — | 36 | 3 | ||||
| Osasuna | 2006–07 | La Liga | 10 | 0 | 3 | 0 | — | 6 | 0 | — | 19 | 0 | ||
| 2007–08 | 27 | 1 | 0 | 0 | — | — | — | 27 | 1 | |||||
| 2008–09 | 28 | 0 | 1 | 0 | — | — | — | 29 | 0 | |||||
| 2009–10 | 31 | 1 | 6 | 0 | — | — | — | 37 | 1 | |||||
| 2010–11 | 31 | 1 | 1 | 0 | — | — | — | 32 | 1 | |||||
| Total | 127 | 3 | 11 | 0 | — | 6 | 0 | — | 144 | 3 | ||||
| Málaga | 2011–12 | La Liga | 31 | 0 | 2 | 0 | — | — | — | 33 | 0 | |||
| 2012–13 | 14 | 1 | 3 | 0 | — | 4 | 0 | — | 21 | 1 | ||||
| Total | 45 | 1 | 5 | 0 | — | 4 | 0 | — | 54 | 1 | ||||
| Arsenal | 2012–13 | Premier League | 10 | 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 11 | 1 | |
| 2013–14 | 23 | 0 | 3 | 0 | 2 | 0 | 8 | 0 | — | 36 | 0 | |||
| 2014–15 | 28 | 0 | 4 | 1 | 0 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | 39 | 1 | ||
| 2015–16 | 37 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | 6 | 0 | 1 | 0 | 45 | 0 | ||
| 2016–17 | 36 | 0 | 4 | 1 | 0 | 0 | 3 | 0 | — | 43 | 1 | |||
| 2017–18 | 28 | 5 | 0 | 0 | 2 | 0 | 7 | 1 | 1 | 0 | 38 | 6 | ||
| 2018–19 | 22 | 1 | 0 | 0 | 2 | 0 | 12 | 0 | — | 36 | 1 | |||
| 2019–20 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 3 | 0 | |||
| Total | 187 | 7 | 13 | 2 | 6 | 0 | 42 | 1 | 3 | 0 | 251 | 10 | ||
| Real Sociedad | 2019–20 | La Liga | 29 | 2 | 5 | 0 | — | — | — | 34 | 2 | |||
| 2020–21 | 26 | 1 | 1 | 0 | — | 7 | 1 | 1 | 0 | 35 | 2 | |||
| 2021–22 | 0 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | — | 0 | 0 | ||||
| Total | 55 | 3 | 6 | 0 | — | 7 | 1 | 1 | 0 | 69 | 4 | |||
| Career total | 450 | 17 | 35 | 2 | 6 | 0 | 59 | 2 | 4 | 0 | 554 | 21 | ||
Kasa
| National team | Year | Apps | Goals |
|---|---|---|---|
| Spain | 2009 | 2 | 0 |
| 2010 | 2 | 0 | |
| 2011 | 1 | 0 | |
| 2012 | 4 | 0 | |
| 2013 | 7 | 0 | |
| 2014 | 0 | 0 | |
| 2015 | 0 | 0 | |
| 2016 | 2 | 1 | |
| 2017 | 3 | 0 | |
| 2018 | 1 | 0 | |
| Total | 22 | 1 | |
- Kwallayen Sipaniya da yaci a wuri na farko, wurin na nuna dukkan kwallayen da yaci.
| No. | Date | Venue | Opponent | Score | Result | Competition |
|---|---|---|---|---|---|---|
| 1 | 12 November 2016 | Nuevo Los Cármenes, Granada, Spain | Macedonia | 3–0 | 4–0 | 2018 FIFA World Cup qualification |
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]Arsenal
FA Cup: 2013–14,[47] 2014–15,[48] 2016–17[49]
FA Community Shield: 2014,[50] 2015,[51] 2017[52]
EFL Cup runner-up: 2017–18[53]
UEFA Europa League runner-up: 2018–19[54]
Real Sociedad
Copa del Rey: 2019–20[55][56]
Spain
FIFA Confederations Cup runner-up: 2013[45]
Individual
Professional Footballers' Association Fans' Player of the Month: October 2017[28]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Acta del partido celebrado el 27 de enero de 2013, en Palma de Mallorca" [Minutes of the match held on 27 January 2013, in Palma de Mallorca] (in Spanish). Royal Spanish Football Federation. Archived from the original on 18 June 2019. Retrieved 18 June 2019
- ↑ "El navarro Nacho Monreal ya está en San Sebastián para jugar con la Real Sociedad hasta el año 2021" [Navarre's own Nacho Monreal is already in San Sebastián to play with Real Sociedad until the year 2021]. El Español (in Spanish). 1 September 2019. Retrieved 21 April 2022.
- ↑ "Nacho Monreal: Overview". Premier League. Retrieved 17 August 2019.
- ↑ Monreal leaves Arsenal for Real Sociedad". Business Standard. 31 August 2019. Retrieved 21 April 2022.
- ↑ "Nacho Monreal Eraso". Real Sociedad. Retrieved 30 November 2019.
- ↑ "Arsenal sign Spain international left-back Nacho Monreal from Malaga". Sky Sports. 1 February 2013. Retrieved 24 August 2018.
- ↑ Fifield, Dominic (1 February 2013). "Arsenal swoop late to sign Nacho Monreal from Málaga in £8.5m deal". The Guardian. Retrieved 8 July 2020
- ↑ "Nacho Monreal agrees to join Arsenal". Arsenal F.C. 31 January 2013. Retrieved 1 February 2013.
- ↑ Williams, Aled (16 March 2013). "Swansea 0–2 Arsenal". BBC Sport. Retrieved 23 March 2013.
- ↑ Johnston, Neil (2 February 2013). "Arsenal 1–0 Stoke". BBC Sport. Retrieved 2 February 2013
- ↑ Harris, Chris (23 July 2019). "Monreal – A leadership role is what I want". Arsenal F.C. Retrieved 17 May 2020.
- ↑ Arsenal players ranked and rated – in pictures". The Daily Telegraph. Retrieved 17 May 2020
- ↑ Capital One Cup third round: Arsenal win penalty shootout after 1–1 draw with WBA". Sky Sports. 25 September 2013. Retrieved 29 May 2014