Nadhir Hamada
Appearance
11 Nuwamba, 2004 - 17 ga Janairu, 2011 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 20 ga Maris, 1948 (78 shekaru) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Makarantar Injiniya ta Mohammadia Université de Lille (mul) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Constitutional Democratic Rally (en) | ||
Nadhir Hamada ɗan siyasan Tunusiya ne. Shi ne kuma tsohon Ministan Muhalli da kuma ci gaban ƙasar Tunusiya mai dorewa.