Na'urori
Appearance
(an turo daga Nakura)

Na'ura wannan wani abu ne wanda ake amfani dashi wajen sauƙaƙa aikin hannu wanda da badanshi ba da sai mutum ya wahala da hannunsa sannan yayi aiki.[1]
Na'ura sun rabu kala kala
[gyara sashe | gyara masomin]- Akwai wanda aka tsara harma take aiki da kanta watau saƙago.
- Akwai ta gargajiya wanda take an haɗata da fasaha don ta rage wahalar aiki.
- Akwai wanda sai an dama wasu abubuwa zatayi amfani.[2]
Misalan Na'ura
[gyara sashe | gyara masomin]- Tarakta watau a turance Tractor.
- buldoza watau a turance Bulldozer.
Amfani Na'ura
[gyara sashe | gyara masomin]- Aikin da za'a kwana anayi na'ura zatayishi a ɗan ƙaramin lokaci kuma babu ƙuskure.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-09-11.
- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.