Nasi kari
Appearance
Nasi kari | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | rice dish (en) |
Nasi kari '') abinci ne ke haɗe da shinkafa na wanda al'ummar kasar Indunosiya daga yamma Acehnese, abinci yana haɗe da kayan lambu wanda yake da sinadarai masu gina jiki.
- Shinkafar tana dauke da sinadarin ɗan dabo mai gamsar wa.
- Curry, yana iya zama rendang, [1] gulai, opor ayam, gudeg, chicken curry, ragon curry,goat curry, shrimp curry ko kifi curry.
- Sambal,soya mai ɗanɗano ko paste.
- Acar,kayan lambu na gargajiya.
- Bawang goreng,shinkafa da aka dafa da zurfi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Arti Dibalik Masakan Rendang" (in Harshen Indunusiya). Rendang Naniko. 30 April 2014. Archived from the original on 13 September 2014. Retrieved 13 September 2014.