Naypyidaw

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Haikalin Uppatasanti, a Naypyidaw.

Naypyidaw (lafazi : /nepejido/) birni ne, da ke a ƙasar Myanmar. Ita ce babban birnin kasar Myanmar. Naypyidaw tana da yawan jama'a 924,608, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Naypyidaw a shekara ta 2005.