Jump to content

Nazi Boni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Nazi Boni (a ranar 31 ga watan Disamba, 1909, a Bwan, a Upper Senegal a Niger – May 16, 1969, in Kokologho, Upper Volta) 'yar siyasa ce daga kasar Upper Volta (wadda a yanzu ake kira Burkina Faso). An zabi Boni a matsayin dan majalisa dokokin Faransa mai wakiltar a shekarar Voltaic Union (UV), a shekarar 1948, aka kuma sake zabensa a shekarar 1951 wanda yake fafutuka dangane da gyaran tattalin arziki da zamantakewa a madadin yankinsa na Upper Volta. A shekarar 1955 Boni ya jam'iyyar (MPA) bayan rabuwar da jam'iyyar UV ta yi. A kuma watan Janairun shekarar 1957 jam'iyyar Boni ta MPA ta yi hada-ka wajan samar da jam'iyyar African Convention, jam'iyya mai fafutukar a pan-African party that later merged into the African Regroupment Party.