Ndjamena

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ndjamena.

Ndjamena ko N’Djamena (Fort-Lamy kafin shekarar 1973) birni ce, da ke a ƙasar Cadi. Ita ce babban birnin kasar Cadi. Ndjamena tana da yawan jama'a 1,092,066, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Ndjamena a shekarar 1900.