Need For Speed
Need For Speed | |
---|---|
video game series (en) | |
Bayanai | |
Derivative work (en) | Need for Speed (en) |
Nau'in | racing video game (en) |
Maɗabba'a | Electronic Arts (mul) |
Distributed by (en) | Origin (en) da Microsoft Store (mul) |
Takes place in fictional universe (en) | Need for Speed universe (en) |
Shafin yanar gizo | ea.com… |
Need for speed ( NFS ) jerin wasannin tsere ne na motoci na vidiyo game wanda Elect ronic Arts ya wallafa kuma masana harkar kwamfuta na Criterion sune suka kirkira, wadanda suka kirkira gem din Burnout . Jerin wasannin ya shafi tseren kan titi ba bisa ƙa'ida ba wato street racing kuma yana ba 'yan wasan damar kammala nau'ikan tsere daban-daban yayin kaucewa bin doka akan hanya. Jerin yana ɗaya daga cikin tsofaffin wasannin vidiyo gem na EA Sports. Kamfanin ya fitar da wasan tsere na motoci na vidiyo game din farko wato. Need for speed, a 1994. Wasan baya-bayannan da suka saki shine, Need for Speed Most wanted remake 2024, zasu sake shi a [./2024https://en.wikipedia.org/wiki/2024 2024].
Ana kula da kera jerin kuma yana da wasanni da ƙungiyoyi masu yawa suka haɓaka a cikin shekaru. wanda suka haɗa da EA Canada , EA Black Box[1], Slightly Mad Studios, da Ghost Games Wasannin Ghost . An karɓi masanaantar sosai kuma yana ɗaya daga cikin nasarorinm kamfanin shine ya karba kyautar kamfanin wasannin motoci mafi daraja na kowane lokaci
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Need for speed unbound
-
Need for speed Heat