Nesrine Daoula
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 9 ga Afirilu, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Nesrine Daoula (an haife shi ranar 9 ga watan Afrilu 1990) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na tawagar Tunisiya. Ta taka leda a tawagar kasar Tunisia, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "XX Women's World Championship 2011; Brasil – Team Roster Tunisia" (PDF). International Handball Federation. Archived from the original (PDF) on 26 December 2011. Retrieved 11 December 2011.