Nesrine Hamza
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 23 Oktoba 1993 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Nesrine Hamza (an haife ta a 23 ga Oktoba 1993) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a ASF Mahdia da tawagar kasar Tunisia .
Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[1]