Nimadi
Appearance
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 2,309,000 suke magana da yaren a kasar.
=Manazarta=[1]
- ↑ Wikipedia https://en.m.wikipedia.org › wiki Nimadi language