Jump to content

Nimet Karakuş

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nimet Karakuş
Rayuwa
Haihuwa Korkuteli (en) Fassara, 23 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Turkiyya
Harshen uwa Turkanci
Karatu
Harsuna Turkanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines sprinting (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 64 kg
Tsayi 168 cm
yarvwasan tsere Nimet Karakuş acikin filin wasa
yar wasan tsere Nimet Karakuş acikin fili tana fafata gudu

Nimet Karakuş, (An haifeta ranar 23 ga Janairun 1993 a Korkuteli, Lardin Antalya, Turkiyya) ɗan tseren Baturke ne da ke fafatawa a cikin nisan mita 100 da mita 200. 1.68 metres (5 ft 6 in) tsawon 'yar wasa a 64 kilograms (141 lb) memba ce ta Fenerbahçe Athletics, inda Alper Başyiğit ke horas da ita. Sunan mahaifinta Bayram Karakuş da matarsa Hatice a wajen Antalya, an gano ta fara wasan tsere tun tana da shekara goma sha ɗaya. Ta lashe tsere da yawa a cikin shekarunta kuma nan da nan ta zama ɗan wasa na ƙasa.