Nishat Muhammad Zia Qadri
Appearance
Nishat Muhammad Zia Qadri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Karachi, 2 ga Afirilu, 1966 (58 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Q1265113 |
Nishat Muhammad Zia Qadri ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba na Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a ranar 2 ga watan Afrilun 1966 a Karachi.[1]
Yana da digiri na farko a fannin kasuwanci daga Jami'ar Karachi .[1]
Harkokin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓe shi zuwa Majalisar lardin Sindh a matsayin ɗan takarar Mutahida Quami Movement daga Mazaɓar PS-120 KARACHI-XXXII a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3][4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Archived from the original on 15 January 2018. Retrieved 15 January 2018.
- ↑ "2013 Sindh Assembly election result" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 28 January 2018. Retrieved 28 January 2018.
- ↑ Newspaper, the (14 May 2013). "Sindh Assembly seats". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
- ↑ Reporter, The Newspaper's Staff (13 May 2013). "Announced results show PPP wins five NA, 21 PA seats in Sindh". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
- ↑ "List of winners of Sindh Assembly seats". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 16 March 2018.