Jump to content

Nnamani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nnamani
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Nnamani
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko

Nnamani sunan mahaifi na Igbo.Fitattun mutane masu sunan suna sun haɗa da:

  • Chimaroke Nnamani (an haife shi a shekara ta 1960),ɗan siyasan Najeriya kuma likita
  • Emeka Nnamani (an haife shi a shekara ta 2001),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Denmark
  • Ken Nnamani (an haife shi a shekara ta 1948),ɗan siyasan Najeriya
  • Ogonna Nnamani (an haife shi a shekara ta 1983),ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Amirka
  • Samuel Nnamani (an haife shi a shekara ta 1995),shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya