Noma da kiyo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Noma da kiyo wani abune wanda talaka ya keyi domin biyan bukatarshi idan yatashi a haka kuma wasu allah yake dawkakasu, karkumance sana'ar noma da kiyo babbar sana'ace wanda zata rike talaka da mai kudima kuma ita wannan sana'ar ta kiyo tun zamanin annabawa take.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]