Nouakchott
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriyar Musulunci | Muritaniya | |||
Region of Mauritania (en) ![]() | Nouakchott-Nord Region (en) ![]() | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,077,169 (2016) | |||
• Yawan mutane | 1,039.74 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,035,995,244 m² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | |||
Altitude (en) ![]() | 7 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() | |||
Lamba ta ISO 3166-2 | MR-NKC | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | crn.mr… |


Nouakchott (lafazi: /nuakshot/) birni ne, da ke a ƙasar Muritaniya. Shi ne babban birnin ƙasar Muritaniya. Nouakchott ya na da yawan jama'a 958 401, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Nouakchott a farkon karni na ashirin bayan haihuwar Annabi Issa.