Noureddine Erray
Appearance
|
| |||
27 ga Faburairu, 2020 - 24 ga Yuli, 2020 ← Sabri Bachtobji (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Tunis, 3 ga Maris, 1970 (56 shekaru) | ||
| ƙasa | Tunisiya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
École nationale d'administration (en) | ||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||




Noureddine Erray ( Larabci: نور الدين الري ; an haife shi a shekara ta 1970) ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje daga ranar 27 ga Fabrairun shekarar 2020 zuwa ranar 24 Yuli 2020.