Jump to content

Nura Muhammad Dummar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nura Muhammad Dummar
Member of Provincial Assembly of the Balochistan (en) Fassara

13 ga Augusta, 2018 -
District: PB-6 Ziarat-Cum-Harnai (en) Fassara
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Balochistan Awami Party (en) Fassara

Noor Muhammad Dummar ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance Ministan Lardi na Balochistan don Injiniyan Kiwon Lafiyar Jama'a, a ofis daga watan Agustan (2018 )zuwa watan Agustan (2023). Ya kasance memba na Majalisar Lardi na Balochistan daga watan Agustan (2018) zuwa watan Agustan (2023).

Harkar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓe shi a Majalisar Lardi na Balochistan a matsayin ɗan takarar Balochistan Awami Party (BAP) daga Mazaɓar PB-6 (Ziarat-cum-Harnai) a babban zaɓen Pakistan na shekarar (2018) .[1][2]

A ranar (27) ga watan Agustan (2018), an shigar da shi cikin majalisar ministocin lardin Balochistan na Babban Ministan Jam Kamal Khan .[3] A ranar (30 ) ga watan Agusta, an naɗa shi a matsayin Ministan Lardi na Balochistan don injiniyan lafiyar jama'a.[4]

  1. "Unofficial Balochistan Assembly results | The Express Tribune". The Express Tribune. 26 July 2018. Retrieved 30 August 2018.
  2. "Pakistan election 2018 results: National and provincial assemblies". Samaa TV. Retrieved 30 August 2018.
  3. Shahid, Saleem (28 August 2018). "10-member Balochistan cabinet sworn in". DAWN.COM. Retrieved 28 August 2018.
  4. "Balochistan cabinet members assigned portfolios | The Express Tribune". The Express Tribune. 30 August 2018. Retrieved 30 August 2018.