Obalufon ogbogbodirin
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a |


Obalufon Ogbogbodirin or Obalufon I (Wanda akafi sani da osangangan obanmakin) ya kasance sarkin gargajiya na biyu a kasar ife, jajirtaccen sarkin gargajiya ne na masarautar ife, a gidan sarautar yarbawa, ya gaji oduduwa daga dandan sa ya gajesa Obalufon alayemore
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015