Obari Gomba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Obari Gomba
Rayuwa
Sana'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Obari Gomba manazarci ne kuma marubuci ne dan kasar Najeriya, yaci kyautar Nigerian Prize for Literature akan rubutunshi na Grit. [1] [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]