Ofori Panyin I
Appearance
Ofori Panyin I | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Ofori Panyin I wanda aka fi sani da wanda ya kafa Jihar Akyem, daga baya Kyebi yana cikin kwarin kogin Birim bayan 1727.[1] Ya yi mulki daga 1704 zuwa 1727.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Akyem Abuakwa, 1700-1943: From Ofori Panin to Sir Ofori Atta (Trondheim Studies in History) [Hardcover] – Booknook.store". booknook.store. Retrieved 2020-08-11.
- ↑ "List Akyem Rulers - Afropedea". www.afropedea.org. Archived from the original on 2020-09-25. Retrieved 2020-08-11.