Okey Amadi
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Okey Amadi ɗan siyasa ne mai ci gaba a jihar Ribas dake Najeriya. Ya kasance ɗan majalisar dokokin jihar Ribas daga shekarar 1999 zuwa 2007, mai wakiltar mazaɓar Etche I na jam'iyyar People's Democratic Party.[1] A tsakanin shekarar 2011 zuwa 2015, ya zama Kwamishinan Ma’aikatar Makamashi da Albarkatun ƙasa ta Jihar Ribas.[2]