Olugbenga Ayodeji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ASHIRU, Olugbenga Ayodeji BA, (An haifeshi ranar 27 ga watan Agusta a shekara ta 1948) a jihar Ogun, Najeriya

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Ya yi auren shi ne a shekarar 1976, san nan kuma yaran shi hudu

Yayi Makarantar sa ne a Grammar Ijebu Ode a shekaran alit 1962 bayan ya kammala sai yayi Jami'ar Legas a shekaran 1968 Ya rike mataimakin sakataren Africa Department a Ministry of External Affairs dake Legas a shekaran 1972 san nan ya rike babban mai ba da shawara a ofishin Jakadancin Najeriya a shekarar 1979. mai ba da shawara na minista Sashen Harkokin Amirka a cikin Ma'aikatar Harkokin Waje dake Legas a shekaran 1982 An nada mai kula da ofishin jakadancin Najeriya a cikin alif 1984[1]

Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)