Omsk
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Омск (ru) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblasts of Russia (en) ![]() | Omsk Oblast (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Omsk Oblast (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,172,070 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 2,045.85 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 572.9 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Om (en) ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 90 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Omsky District (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1716 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Oksana Fadina (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 644000–644960 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+06:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 3812 | ||||
OKTMO ID (en) ![]() | 52701000001 | ||||
OKATO ID (en) ![]() | 52401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | омск.рф | ||||
![]() ![]() |



Omsk birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin yankin Siberia. Ya zuwa ƙidayar jama'a a shekarar 2000, an ayyana Omsk ɗayan biranen Rasha tare da mutane sama da miliyan 1. Omsk yana kusa da iyakar ƙasar Kazakhstan .

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]
-
Omsk, Sovetskiy Rayon
-
Kofar Tarskiye, Omsk
-
Omsk a shekarar 1897