Ooni ogun
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a |

Ooni Ogun ya kasance sarkin gargajiya na Uku a masarautar ife, jajirtaccen sarkin gargajiya ne na garin Ile ife, a gida Mai asali na kasar yarbawa. Ya gaji babansa Ooni osandgangan obanmakin shikuma ya gaji obalufon ogbogbodorin [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015