Ornella Havyarimana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ornella Havyarimana (an haife ta a ranar 1 ga watan Satumba 1994) 'yar wasan damben Burundi ce.

Ta halarci gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020, wanda aka gudanar a cikin shekarar 2021.[1] Ta ɗauki tutar ƙasar Burundi a bikin buɗe gasar, tare da ɗan wasan ninkaya Belly-Cresus Ganira. [2] Sunanta na farko ya bayyana a matsayin Omella a wasu kafofin.[3][4]

Ta shiga gasar damben ajin mata (Women's flyweight) a gasar Olympics ta shekarar 2020.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Boxing Havyarimana Ornella - Tokyo 2020 Olympics" (in Turanci). Tokyo 2020. Retrieved 27 July 2021.
  2. "Team Burundi - Profile" (in Turanci). Tokyo 2020. Archived from the original on 26 July 2021. Retrieved 27 July 2021.
  3. "Women's Flyweight (-51kg)". ESBR (in Turanci). Eat, Sleep, Boxing Repeat. 25 July 2021. Archived from the original on 28 July 2021. Retrieved 28 July 2021. Omella Havyarimana (Burundi) will become the first ever boxer from Burundi
  4. Ahenda, Ben. "Ongare puts Olympic medal in crosshairs - Euro2020". Olympics (in Turanci). Retrieved 28 July 2021. earned a bye in the first round before dismissing Omella Havyarimana of Burundi ...