Othman Jerandi
Appearance
|
| |||||
2 Satumba 2020 - 7 ga Faburairu, 2023
14 ga Maris, 2013 - 28 ga Janairu, 2014 ← Rafik Abdessalem (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa |
Hammam-Lif (en) | ||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) | ||||


Othman Jerandi ( Larabci: عثمان الجرندي ) ɗan siyasan Tunisiya ne kuma jami'in diflomasiyya. [1] Ya kasance Ministan Harkokin Waje daga Maris din shekarar 2013 zuwa Janairun shekarata 2014. A ranar 7 ga Fabrairu, 2023, Fadar Shugaban Kasa ta sanar da korar sa tare da maye gurbinsa da, Nabil Ammar.[1] Archived 2023-02-08 at the Wayback Machine.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Tare da digiri a fannin sadarwa, ya fara aiki a shekarar 1979 [2] a gwamnatin firaminista Hedi Amara Nouira .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]| Political offices | ||
|---|---|---|
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |