Otunba Fatai Sowemimo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Otunba Fatai Sowemimo (an haife shi a ranar 5 ga watan Maris, 1955) ɗan kasuwan [[Najeriya][ ne kuma ɗan siyasa. Shi ne shugaban kamfanin ruwa na jihar Ogun. Ya kasance a majalisar dokokin Jihar Ogun daga 1999 zuwa 2003.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.