Jump to content

Ovwigbo Uba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ovwigbo Uba
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Janairu, 1962 (62 shekaru)
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Ovwigbo Uba (an haifeshi ranar 21 ga watan Janairu, 1962) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a cikin babban nauyi na maza a gasar wasannin bazara ta 1988 . [1] A wasannin Olympics na bazara na shekaran 1988, ya sha kashi a hannun Andreas Schnieders na Yammacin Jamus. [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ovwigbo Uba Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 6 January 2019.