Paria
Appearance
|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Gari ne da yake a Yankin Munger dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekara ta 2011 Garin yana da jumullar mutane 4,922.