Patrick Orowho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Chief Patrick Orowho Bolokor, an haife shi a ranar 9 ga watan satumba a shekara ta 1936, a Benin, Bendel State, Nigeria, shahararran dan kasuwa ne Kasar Nigeria.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata da yaya.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

St Theresa's Primary School,Jos, a shekara ta 1943 zuwa 1951, St John's College,Kaduna, a shekara ta 1952 zuwa 1956,Nigerian College of Arts and Science Zaria,Norwood College of Technology,London. A sgekara ta 1961 zuwa 1962, ya dauke ragaman kasuwancin gidansu a Warri a shejara ta 1962, yayi minister na Ministry of External Affairs.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)