Jump to content

Paul Bie-Eyene

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paul Bie-Eyene
Rayuwa
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya

Paul Bie-Eyene yana daya daga cikin mutane masu shugabanci a kasar gabon, daga shekarar 1996 harzuwa 4 ga watan augusta shekarar 2000, shi ne mai wakiltar kasar akan mutum na musanman ,sannan mai afada aji a kasar a garin Luanda[1] daga watan oktumba ta shekarar 2000 har izuwa 30 ga watan yunin shekarar 2005 shine mai rike da mukamin mai wakiltar kasar Pretoria ma musanman sannan mai fada aji akadar [2] haka zalika daga 8 ga watan nuwanmabar shekarar 2005 zuwa shekarar 2009 ya sake zama Mai wakiltar kasar gabon sanan na musanman mai kima fada aji a garin masko na kasar rasha[3] daga watan yunin shekarar 2009 zuwa shekarar 2012 ya sake zama sakataran minister da bangaren har kokin cikin gida na kasar gabon a zaben da aka gudanar a na masu fada aji na kasar gabon yayi nasarar lashe zabe a matsayin mamba na majalosar dokoki ta kasar gabon Wanda aka gudanar a shekarar 2011,wanda ya fito a karkashin jami'iyar Gabonese Democratic Party.12 masu iko (2012-2017)

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Angolan president José Eduardo dos Santos". ANGOP. Archived from the original on 24 October 2016. Retrieved 10 July 2017.
  2. Remarks by Deputy Minister Sue van der Merwe at the Farewell Function in Honour of the Departing Ambassador of Gabon, His Excellency Mr Paul Bie Eyene, Cynthis's Restaurant, Pretoria, 28 June 2005". www.dirco.gov.za. Retrieved 10 July 2017.
  3. Список руководителей дипломатических и консульских представительств зарубежных государств в России